iqna

IQNA

IQNA- Hukumar kwallon kafa ta Ingila (FA) ta bayar da hakuri ga wata yar wasan kwallon kafa ta kasar kan yin mu’amala da ita ta hanyar da ba ta dace ba saboda ta sanya lullubi.
Lambar Labari: 3492137    Ranar Watsawa : 2024/11/02

A bisa wani hukunci da wata kotu a kasar Morocco ta yanke, an umarci wata makarantar Faransa da ke kasar Morocco wadda ta haramta wa wata daliba karatu saboda saka hijabi, da ta mayar da wannan dalib acikin gaggawa.
Lambar Labari: 3491407    Ranar Watsawa : 2024/06/25

Tehran (IQNA) Firayi ministan kasar Singapore ya bayyana cewa musulmi mata masu aikin jinya a asibitoci za su iya saka lullubi a kansu.
Lambar Labari: 3485796    Ranar Watsawa : 2021/04/10

Tehran (IQNA) sakamkon wani bincike da masana suka gudanar ya nuna yadda ake nuna wa musulmi banbanci a harkar kwallon kafa a Burtaniya.
Lambar Labari: 3485663    Ranar Watsawa : 2021/02/17

Tehran (IQNA) kotun kasar Afirka ta kudu ta yanke hukunci da ya bayar da dama ga mata musulmi jami’an tsaro a kasar da su saka lullubi a kansu.
Lambar Labari: 3485601    Ranar Watsawa : 2021/01/29